Yanzu muka kammala wani darasi mai daɗie akan Market Psychology 🧠



Manyan enemies na traders guda huɗu ne

- Greed - bari na kara trade guda, bari na zuba duk jari na a wannan coin, wannan coin zai dawo mana da loss ɗinmu

- Fear - fita kasuwa da wuri, shiga kasuwa bayan an gama cin opportunity, tsoron asara.

- Impatience - sauri da gaggawa a kasuwa, gajen hakuri

- Overconfidence - da zaran ka ci trade 2, sai ka ajiye rules ɗinka, ka fara tsalle-tsalle a kasuwa.

Ka tambayi kanka wane irin illa wadan nan abokan gaba suka maka a trading?

Daga nan zaka san hanyoyin magance su, da inganta trading ɗinka.

Wannan shi ne Allah yasa mu dace Ameen.
Credit: Sir @Mahmoudsardauna
post-image
このページには第三者のコンテンツが含まれている場合があり、情報提供のみを目的としております(表明・保証をするものではありません)。Gateによる見解の支持や、金融・専門的な助言とみなされるべきものではありません。詳細については免責事項をご覧ください。
  • 報酬
  • コメント
  • リポスト
  • 共有
コメント
0/400
コメントなし
  • ピン